iqna

IQNA

harin ta’addanci
Tehran (IQNA) Bayanai daga Afganistan na cewa mutane kimanin 33 ne suka rasa rayukansu kana wasu 43 suka jikkata a wani harin bam da aka kai kan wani masallacin sufaye a arewacin kasar a daidai lokacin da ake sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3487205    Ranar Watsawa : 2022/04/23

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da harin ta’addanci n na kunar bakin wake da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki a jiya Alhamis.
Lambar Labari: 3485578    Ranar Watsawa : 2021/01/22

Jami’an tsaron kasar Iraki sun bankado wani shirin kai harin ta’addanci a kan masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3484160    Ranar Watsawa : 2019/10/16

Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunar bakin waken da aka kai wa jami'an tsaron kasar a wajen birnin Kabul, babban birnin kasar a yau Talata ya kai mutane 12.
Lambar Labari: 3483211    Ranar Watsawa : 2018/12/12

Bangaren kasa da kasa, an samu wani kwafin dadden kur'ani mai tasrkia  cikin wani gini da 'yan ta'adda suka kai wa hari a Masar.
Lambar Labari: 3482235    Ranar Watsawa : 2017/12/25

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da sallar juma’a ta farko a masallacin Raudha a kasar Masar bayan harin ta’adancin da wahabiyawa suka kai kan musulmi a lokacin sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3482158    Ranar Watsawa : 2017/12/02

Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 235 ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu a yau, sakamakon wani hari da 'yan ta'adda masu dauke da akidar wahabiyyah takfiriyyah dake da'awar jihadi tare da kafurta musulmi suka kaaddamar a masallacin Raudha, da ke birnin Al arish a gundumar Sinai, a lokacin da musulmi suke gudanar da ibadar sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3482133    Ranar Watsawa : 2017/11/24

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Azhar da ke kasar Masar ta fitar da bayanin yin tir da Allah wadai da harin ta’addanci n da aka kai a Mubi da ke jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482130    Ranar Watsawa : 2017/11/23